Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Artaxerxes Smerdis (an usurper)
Ayoyi game da Artaxerxes Smerdis (an usurper)
A zamanin Artazerzes sarkin Farisa kuma, sai Bishlam, da Mitredat, da Tabeyel, da sauran abokansu suka rubuta wasiƙa zuwa ga Artazerzes. Aka rubuta wasiƙar da harufan Arameyik, aka kuma fassara ta a yaren Arameyik.