Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Silver part of image in Nebuchadnezzar's dream
Ayoyi game da Silver part of image in Nebuchadnezzar's dream
An yi kan wannan siffa da zinariya zalla, ƙirjinta da kuma hannuwanta an yi su da azurfa, cikinta da kuma cinyarta da tagulla ne.
“A bayanka, za a yi wani mulki, wanda bai kai naka ba. A gaba kuma, za a yi mulki na uku wanda yake na tagulla, zai yi mulkin dukan duniya.