Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Called kings of Babylon
Ayoyi game da Called kings of Babylon
Amma yayinda dukan wannan yake faruwa, ba ni a Urushalima, gama a shekara ta talatin da biyu na Artazerzes sarkin Babilon na dawo wurin sarki. A wani lokaci daga baya na nemi izininsa