Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Called kings of Assyria
Ayoyi game da Called kings of Assyria
Suka yi kwana bakwai suna Bikin Burodi Marar Yisti, suna cike da farin ciki, gama Ubangiji ya cika su da farin ciki don ya sa sarkin Assuriya ya canja tunaninsa, ya taimake su cikin aikin gidan Allah, Allah na Isra’ila.