Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Divided into many provinces
Ayoyi game da Divided into many provinces
Ga abin da ya faru a zamanin Zerzes. Zerzes ya yi mulki bisan larduna 127 daga Indiya zuwa Kush.
Ya gamshi Dariyus ya naɗa muƙaddasai 120 su yi shugabanci a duk fāɗin masarautar,