Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Extensive conquest
Ayoyi game da Extensive conquest
Na lura da ragon sa’ad da ya kai karo wajen yamma da arewa da kudu. Babu wata dabbar da ta iya ƙarawa da shi, babu kuma wanda ya iya kuɓuta daga ikonsa. Ya yi yadda ya ga dama, ya kuma zama mai girma.