Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Artaxerxes Longimanus or Ahasuerus

3 ayoyi · 34 fannoni

Ayoyi game da Artaxerxes Longimanus or Ahasuerus

  1. Dattawan Yahuda kuwa suka ci gaba da ginin suna yin nasara ta wurin wa’azin Haggai annabi da Zakariya ɗan Iddo. Suka kuma gama ginin haikalin bisa ga umarnin Allah na Isra’ila da kuma umarnin Sairus da Artazerzes, sarakunan Farisa.

  2. Bayan waɗannan abubuwa, a zamanin Artazerzes sarkin Farisa, sai Ezra ɗan Serahiya, ɗan Azariya, ɗan Hilkiya,

  3. Ga abin da ya faru a zamanin Zerzes. Zerzes ya yi mulki bisan larduna 127 daga Indiya zuwa Kush.