Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: A ram with two horns
Ayoyi game da A ram with two horns
Na ɗaga ido, a gabana kuwa sai ga rago mai ƙahoni biyu, yana tsaye a gefen mashigin kogin, ƙahonin kuma suna da tsawo. Ɗaya daga cikin ƙahonin ya fi ɗayan tsawo. Wanda ya fi tsawon shi ne ya tsiro daga baya.
Rago mai ƙahoni biyu da ka gani, yana a madadin sarakunan Medes da Farisa ne.