Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Darius Hystaspes
Ayoyi game da Darius Hystaspes
Sarki Dariyus kuwa ya ba da umarni a bincika a duba cikin littattafan tarihin da suke a ajiye a wurin ajiyarsu a Babilon.
Dariyus mutumin Medes kuwa ya karɓi mulkin, yana da shekara sittin da biyu.