Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Babylon taken by the king of
Ayoyi game da Babylon taken by the king of
Amma da lokacin da zuciyarsa ta cika da girman kai ta kuma taurare, sai aka kore shi daga gadon sarautarsa, aka raba shi kuma da darajarsa.
Dariyus mutumin Medes kuwa ya karɓi mulkin, yana da shekara sittin da biyu.