Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Held in their hand a golden sceptre
Ayoyi game da Held in their hand a golden sceptre
Sa’ad da ya ga Sarauniya Esta tsaye a harabar, sai ya ji daɗin ganinta, ya miƙa mata sandan sarauta na zinariya da take hannunsa. Sai Esta ta matsa kusa ta taɓa kan sandan.