Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jerusalem: Final restoration of
Ayoyi game da Final restoration of
Za a zauna a Yahuda har abada Urushalima kuma daga tsara zuwa tsara.
Alhakin jininsu, wanda ban gafarta ba, zan gafarta.”
Sai na yi tambaya, na ce, “Ina za ka?” Ya amsa mini ya ce, “Zan je in auna Urushalima, in ga yadda fāɗinta da tsawonta suke.”
Sai mala’ikan da yake yi mini magana ya tafi, sai wani mala’ika ya zo ya same shi
ya ce masa, “Yi gudu, gaya wa saurayin can cewa, ‘Urushalima za tă zama birni marar katanga domin mutane da dabbobi masu yawa ƙwarai za su kasance a cikinta.
Ni da kaina ne zan zama katangar wuta kewaye da birnin, in kuma zama darajarta,’ in ji Ubangiji.