Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jerusalem: Taken and plundered by Shishak

4 ayoyi · 117 fannoni

Ayoyi game da Taken and plundered by Shishak

  1. Bayan mulkin Rehobowam ya kahu kamar sarki ya kuma yi ƙarfi, shi da dukan Isra’ila suka yi biris da dokar Ubangiji.

  2. Domin sun yi rashin biyayya ga Ubangiji, saboda haka Shishak sarkin Masar ya yaƙi Urushalima a shekara ta biyar ta Sarki Rehobowam.

  3. Da kekunan yaƙi dubu ɗaya da ɗari biyu da kuma mahayan dawakai dubu haɗe da mayaƙan Libiyawa, Sukkatawa da kuma Kushawa waɗanda suka wuce ƙidaya suka zo tare da shi daga Masar,

  4. ya ci biranen katanga na Yahuda har zuwa Urushalima.