Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jerusalem: Instances of God's care and protection of

3 ayoyi · 117 fannoni

Ayoyi game da Instances of God's care and protection of

  1. “Saboda haka ga abin da Ubangiji ya ce game da sarkin Assuriya, “Ba zai shiga birnin nan ba ko yă harba kibiya a nan. Ba zai kusace ta da garkuwa ko yă yi mata zoben yaƙi ba.

  2. Ta hanyar da ya zo ne zai koma; ba zai shiga birnin nan ba, in ji Ubangiji.

  3. Zan kāre birnin nan in cece ta, saboda kaina da kuma bawana Dawuda.”