Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Temptation: The devil is the author of

4 ayoyi · 52 fannoni

Nemi "Temptation"

Ayoyi game da The devil is the author of

  1. Sai Shaiɗan ya tashi gāba da Isra’ila, ya zuga Dawuda ya ƙidaya Isra’ila.

  2. Sa’an nan Ruhu ya kai Yesu cikin hamada don Iblis yă gwada shi.

  3. Ana cikin cin abincin yamma, Iblis kuwa ya riga ya zuga Yahuda Iskariyot, ɗan Siman yă bashe Yesu.

  4. Saboda wannan, sa’ad da ban iya jimrewa ba, sai na aika domin in sami labarin bangaskiyarku, da fata kada yă zama mai jarraban nan ya riga ya jarrabce ku, ƙoƙarinmu kuma yă zama banza.