Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Temptation: Poverty

3 ayoyi · 52 fannoni

Ayoyi game da Poverty

  1. In ba haka ba, zan wadace in ƙi ka har in ce, ‘Wane ne Ubangiji?’ Ko kuwa in zama matalauci in yi sata ta haka in kunyata sunan Allahna.

  2. Bayan ya yi azumi yini arba’in da kuma dare arba’in, sai ya ji yunwa.

  3. Sai mai gwajin ya zo wurinsa ya ce, “In kai Ɗan Allah ne, ka ce wa duwatsun nan su zama burodi.”