Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Temptation: Prayer against being led into temptation
Ayoyi game da Prayer against being led into temptation
Kada ka bari a kai mu cikin jarraba, amma ka cece mu daga mugun nan.’
Da ya kai wurin, sai ya ce musu, “Ku yi addu’a don kada ku fāɗi cikin jarraba.”