Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Temptation: Faith

3 ayoyi · 52 fannoni

Ayoyi game da Faith

  1. Ku ɗauki wannan da farin ciki mai tsabta, ’yan’uwana, duk sa’ad da gwaje-gwaje na kowane iri suka zo muku,

  2. domin kun san cewa gwajin bangaskiyarku yakan haifi daurewa.

  3. Wannan kuwa domin a tabbatar da sahihancin bangaskiyarku ne, wadda ta fi zinariya daraja nesa, ita zinariya kuwa, ko da yake mai ƙarewa ce, akan gwada ta da wuta, domin bangaskiyan nan taku ta jawo muku yabo da girma da ɗaukaka a bayyanar Yesu Kiristi.