Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Temptation: God will make a way for saints to escape out of
Ayoyi game da God will make a way for saints to escape out of
Ba jarrabar da ta taɓa samunku, wadda ba a saba yi wa mutum ba. Allah mai aminci ne; ba zai bari a jarrabce ku fiye da ƙarfinku ba. Amma in aka jarrabce ku, zai nuna muku mafita, domin ku iya cin nasara.