Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Temptation: Pray to be kept from
Ayoyi game da Pray to be kept from
Kada ka bari a kai mu cikin jarraba, amma ka cece mu daga mugun nan.’
Ku yi tsaro, ku kuma yi addu’a, don kada ku fāɗi cikin jarraba. Ruhu yana so, sai dai jiki raunana ne.”