Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Temptation: Always conformable to the nature of man
Ayoyi game da Always conformable to the nature of man
Ba jarrabar da ta taɓa samunku, wadda ba a saba yi wa mutum ba. Allah mai aminci ne; ba zai bari a jarrabce ku fiye da ƙarfinku ba. Amma in aka jarrabce ku, zai nuna muku mafita, domin ku iya cin nasara.