Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Temptation: David
Ayoyi game da David
Wata rana da yamma, Dawuda ya tashi daga gadonsa, ya zaga kewaye a rufin fadansa. Daga rufin ya ga wata mace tana wanka. Matar kyakkyawa ce ƙwarai.