Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Temptation: Not to occasion, to others
Ayoyi game da Not to occasion, to others
Saboda haka bari mu daina ba wa juna laifi. A maimakon, sai kowa yă yi niyya ba zai sa dutsen tuntuɓe ko abin sa fāɗuwa a hanyar ɗan’uwansa ba.