Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Temptation: Avoid the way of
Ayoyi game da Avoid the way of
Kada ka sa ƙafa a kan hanyar mugaye kada ka bi gurbin mugaye.
Ka guji mugunta, kada ka yi tafiya a kanta; juya daga gare ta ka yi tafiyarka.