Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strangers in Israel: Not to eat the passover while uncircumcised
Ayoyi game da Not to eat the passover while uncircumcised
Ubangiji ya ce wa Musa da Haruna, “Waɗannan ne ƙa’idodin Bikin Ƙetarewa. “Ba baƙon da zai ci shi.
Duk bawan da kuka sayo, yana iya ci, in dai an yi masa kaciya,