Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strangers in Israel: To have justice done to them in all disputes

2 ayoyi · 33 fannoni

Ayoyi game da To have justice done to them in all disputes

  1. Na kuma umarci alƙalanku a wancan lokaci, na ce, “Ku yi adalci cikin shari’a tsakanin ’yan’uwanku, ko damuwar tana tsakanin ’yan’uwa Isra’ilawa ne, ko kuwa tsakanin Isra’ilawa da baƙin da suke zaune a cikinku.

  2. Ba za ku danne hakkin baƙon da yake zama a cikinku ko na marayu ba, ba za ku ɗauki rigar matar da mijinta ya mutu a matsayin jingina ba.