Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strangers in Israel: The Jews might take usury from
Ayoyi game da The Jews might take usury from
Za ku iya nemi ruwa a bashin da kuka ba baƙo, amma ba ɗan’uwanku mutumin Isra’ila ba, domin Ubangiji Allahnku yă sa muku albarka a kowane abin da kuka sa hannunku a kai, a ƙasar da kuke shiga ku ci gādonta.