Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strangers in Israel: To be loved
Ayoyi game da To be loved
Dole ku ɗauki baƙon da yake zama tare da ku kamar haifaffe ɗan ƙasa. Ku ƙaunace shi kamar kanku, gama dā ku ma baƙi ne a Masar. Ni ne Ubangiji Allahnku.
Sai ku ƙaunaci baƙi, gama dā ku ma baƙi ne a ƙasar Masar.