Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strangers in Israel: Not to blaspheme God
Ayoyi game da Not to blaspheme God
duk wanda ya saɓi sunan Ubangiji, dole a kashe shi. Dole jama’a gaba ɗaya su jajjefe shi da duwatsu. Ko baƙo, ko haifaffen ɗan ƙasa, sa’ad da ya saɓi Sunan Ubangiji, dole a kashe shi.