Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strangers in Israel: Not to be vexed or oppressed
Ayoyi game da Not to be vexed or oppressed
“Kada a wulaƙanta, ko a zalunci baƙo, domin dā ku baƙi ne a ƙasar Masar.
“Kada ka zalunci baƙo, ku kanku kun san halin baƙunci, gama dā ku baƙi ne a Masar.
“ ‘Sa’ad da baƙo yana zama tare da ku a ƙasarku, kada ku wulaƙanta shi.