Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strangers in Israel: Under the care and protection of God
Ayoyi game da Under the care and protection of God
Yakan tsare marayu da gwauraye, yana ƙaunar baƙon da yake zama a cikinku, yana ba su abinci da tufafi.
Ubangiji yana tsaron baƙi yana kuma lura da marayu da kuma gwauruwa, amma yakan lalatar da hanyoyin mugaye.