Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strangers in Israel: The Jews condemned for oppressing
Ayoyi game da The Jews condemned for oppressing
Suna kashe gwauraye da kuma baƙi; suna kisan marayu.
A cikinki sun rena mahaifi da mahaifiya; a cikinki sun zalunci baƙo suka wulaƙanta maraya da gwauruwa.
Mutanen ƙasar na yin ƙwace suna yin fashi; suna cin zalin matalauta da mabukata suna wulaƙanta baƙo suna hana musu adalci.