Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: Thanksgiving

4 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da Thanksgiving

  1. Sa’an nan kaina zai ɗaukaka a bisa abokan gābana waɗanda suka kewaye ni; a tabanakul nasa zan miƙa hadaya da sowa ta farin ciki; zan rera in kuma yi kiɗi ga Ubangiji.

  2. Bari su miƙa hadaya ta godiya su kuma ba da labarin ayyukansa da waƙoƙin farin ciki.

  3. Zan yi hadayar godiya gare ka in kuma kira bisa sunan Ubangiji.

  4. Saboda haka, ta wurin Yesu, bari mu ci gaba da miƙa hadaya ta yabo ga Allah, yabon leɓuna da yake shaidar sunansa.