Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: Were salted with salt
Ayoyi game da Were salted with salt
A sa gishiri a dukan hadayunku na hatsi. Kada a rasa sa gishirin alkawari na Allahnku a hadayunku na hatsi, a sa gishiri a dukan hadayunku.
Za a tsarkake kowa da wuta.