Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: When offered to God, an acknowledgement of his being the supreme God

2 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da When offered to God, an acknowledgement of his being the supreme God

  1. Sai Na’aman ya ce, “In ba za ka karɓa ba, ina roƙonka, bari a ba wa bawanka ƙasa gwargwadon abin da jakuna biyu za su iya ɗauka, gama bawanka ba zai sāke yin hadaya ta ƙonawa, ko wata hadaya ga wani allah ba, sai ga Ubangiji.

  2. Ganin haka sai mutanen suka cika da tsoron Ubangiji, suka kuma miƙa wa Ubangiji hadaya, suka yi wa’adi da shi.