Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: Condemned for not treating with respect

2 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da Condemned for not treating with respect

  1. Don me kuke rena hadayata da sadakokina da na ƙayyade domin mazaunina? Don me kake girmama ’ya’yanka fiye da ni ta wurin cinye sashe mafi kyau na kowane hadayar da mutanena Isra’ila suka miƙa?’

  2. “Amma kun ƙazantar da sunana ta wurin cewa ‘Teburin Ubangiji ya ƙazantu,’ kuka kuma yi magana a kan abincinsa kuna cewa, ‘Abin reni ne.’