Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: On great occasions, very numerous

2 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da On great occasions, very numerous

  1. Sarki Solomon kuwa da taron Isra’ila gaba ɗaya da suka taru kewaye da shi suna a gaban akwatin alkawarin, suna miƙa tumaki da shanu masu yawa da suka wuce ƙirge ko lissafi.

  2. Sarki Solomon kuwa ya miƙa hadayar bijimai dubu ashirin da biyu da kuma tumaki da awaki dubu ɗari da dubu ashirin. Ta haka sarki da dukan mutane suka keɓe haikalin Allah.