Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: Offered to false gods, are offered to devils

4 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da Offered to false gods, are offered to devils

  1. Kada kuma su ƙara yin hadayunsu ga gumaka masu siffar bunsurai waɗanda suka bauta wa. Wannan za tă zama dawwammamiyar farilla a gare su wa tsararraki masu zuwa.’

  2. Suka yi hadaya ga aljanu, waɗanda ba Allah ba, ga allolin da ba su sani ba, ga allolin da aka shigo da su daga baya, allolin da kakanninku ba su ji tsoronsu ba.

  3. Suka miƙa ’ya’yansu maza hadaya ’yan matansu kuma ga aljanu.

  4. A’a, ina nufin akan miƙa hadayun da masu bautar gumaka suka wa aljanu ne, ba Allah ba. Ba na so ku zama ɗaya da aljanu.