Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: Righteousness
Ayoyi game da Righteousness
Ku miƙa hadayun da suka dace ku kuma dogara ga Ubangiji.
Ta haka za a kasance da hadayu masu adalci, hadayun ƙonawa ɗungum don su faranta ka; sa’an nan za a miƙa bijimai a bagadenka.