Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: The fruits of the earth or sacrifices without blood
Ayoyi game da The fruits of the earth or sacrifices without blood
Amma Habila ya kawo mafi kyau daga ’ya’yan fari na garkensa. Ubangiji ya yi farin ciki da sadakar da Habila ya kawo,
“ ‘Sa’ad da wani ya kawo hadaya ta gari ga Ubangiji, hadayarsa za tă zama gari mai laushi ne. Zai zuba mai a kai, yă sa turare a kansa