Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: No leaven offered with, except for
Ayoyi game da No leaven offered with, except for
“Kada ku miƙa mini hadayar jini tare da wani abu mai yisti. “Ba za a bar kitsen bikin hadayata yă kwana ba.
Tare da hadayarsa don zumunci ta godiya, zai miƙa dunƙulen burodin da aka yi da yisti.