Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: To be brought to the place appointed by God

2 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da To be brought to the place appointed by God

  1. a can ne kuma za ku kawo hadayun ƙonawa da sadakoki, zakkarku da kyautai na musamman, da abin da kuka yi alkawari za ku bayar, da hadayunku na yardar rai, da kuma ’ya’yan farin garkunanku na shanu da na tumaki.

  2. sai Ubangiji ya bayyana gare shi a daren ya ce, “Na ji addu’arka na kuma zaɓi wannan wuri don kaina, a matsayin haikali don hadayu.