Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: To be offered to God alone

3 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da To be offered to God alone

  1. “Duk wanda ya yi hadaya ga wani allah ban da Ubangiji, dole a hallaka shi.

  2. Mala’ikan Ubangiji ya ce, “Ko kun sa na tsaya, ba zan ci abincinku ba. Amma in kun shirya hadaya ta ƙonawa, ku miƙa wa Ubangiji.” (Manowa bai gane cewa mala’ikan Ubangiji ne ba.)

  3. Amma Ubangiji wanda ya fito da ku daga Masar da iko mai girma da hannu mai ƙarfi, shi ne za ku yi masa sujada. Gare shi za ku durƙusa ku kuma miƙa masa hadayu.