Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sacrifices: Daily
Ayoyi game da Daily
“Ga abin da za ka miƙa a bisa bagaden kowace rana. ’Yan raguna biyu masu shekara ɗaya-ɗaya.
Ka miƙa ɗaya da safe, ɗaya kuma da yamma.
Ka gaya musu, ‘Ga hadaya ta ƙonawa ta kowace rana, da za ku miƙa wa Ubangiji, raguna biyu, bana ɗaya-ɗaya, marasa lahani.
A miƙa rago ɗaya da safe, ɗaya kuma da yamma,