Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: Trust in God under
Ayoyi game da Trust in God under
Ya aika daga sama ya kuwa cece ni, yana tsawata wa waɗanda suke fafarata da zafi; Sela Allah yakan aika da ƙaunarsa da amincinsa.
sa’an nan zan amsa wa masu cin mutuncina, gama na dogara ga maganarka.