Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: Ministers should not fear
Ayoyi game da Ministers should not fear
Kai kuwa, ɗan mutum, kada ka ji tsoro, ko da sarƙaƙƙiya da ƙayayyuwa duk sun kewaye ka kana kuma zama a cikin kunamai. Kada ka ji tsoron abin da za ka faɗa ko ka firgita ta wurinsu, ko da yake su gida ne mai tawaye.