Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: Of Christ, predicted

3 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Of Christ, predicted

  1. gama himma da nake yi wa gidanka yana ƙunata, kuma zagi na masu zaginka yana fāɗuwa a kaina.

  2. zage-zagen da abokan gābanka suka yi mini, ya Ubangiji, da suka yi wa kowane matakin da shafaffenka ya ɗauka.

  3. Gama ko Kiristi ma bai gamshi kansa ba, amma kamar yadda yake a rubuce cewa, “Zage-zagen da waɗansu suka yi maka, duk sun fāɗo a kaina.”