Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: Christ
Ayoyi game da Christ
Masu wucewa, suka zazzage shi, suna kaɗa kai,
Ɗan Mutum ya zo yana ci, yana sha, sai kuka ce, ‘Ga mai yawan ci, mashayi, da kuma abokin masu karɓar haraji da masu zunubi.’