Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: Endure

2 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Endure

  1. Saboda wannan kuwa muke wahala da kuma fama, domin mun sa begenmu ga Allah mai rai, wanda yake Mai Ceton dukan mutane, musamman na waɗanda suka ba da gaskiya.

  2. Wani lokaci a fili an tsananta muku aka kuma zage ku aka kuma tsananta muku; a wani lokaci kuma kuka tsaya tare da waɗanda aka yi musu haka.