Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: Jews
Ayoyi game da Jews
Masu wucewa, suka zazzage shi, suna kaɗa kai,
suna cewa, “Kai da za ka rushe haikali, ka kuma gina shi cikin kwana uku, ceci kanka mana! In kai Ɗan Allah ne, ka sauka daga gicciyen!”
Yahudawa suka amsa masa suka ce, “Aha, ai, gaskiyarmu da muka ce kai mutumin Samariya ne, kana kuma da aljani.”